0
DUK DAD'INKI DA MIJI 






 DUK DAD'INKI DA MIJI 

episode 8

(BASED ON A TRUE LIFE STORY) 


Munshiga wani duniyan soyayyan da bazan iya kwatanta wa ba, saida nafara neman cire mishi riga tsananin kewarsa danayi sannan yariko hannuna yace "kar wani yashigo, kiyi hakuri gobe zanzo na d'aukeki ko" dahaka na barshi ba'a son raina ba, ko da nafita na rakashi na dawo umma rufeni a daki tayi da tambaya, waye shi? Aina nasanshi? Nan nace a makaranta yagannni yake bina, ta bata rai sannan tace "nifa banason yaudara Raihan din ina zaki kaishi?, yayunki sun daure miki kafa kina abunda kika ga dama ko?" 

Nan na tura baki nace "umma shi nakeso" Acikin hutun Alh.ilya yasaba da yan gidanmu, hatta nauyin makaranta yaa amir yadauka, yace yaa umar yahuta, muka huta da siyan kayan abinci kullum acikinshi muke, har sutura bai bariba, tun umma batasonshi dole tafara, yaa umar kuma dama baida matsala don oganshi ne agun aiki tuni yakara mishi matsayi agun, ganin na samu support yasa nafara yiwa raihan wulakancin dayafi na da, kiri kiri yanaji yana gani kudi da dukiya sun rabamu, don bazan manta ba akwai randa yazoshi naci super riga da skirt zanfita da gyale wanda nafara sawa daga baya, muka hadu dashi yacemun aranan yashigo gari, 

nan narinka yamutsa fuska kaman naga kashi, kanshi a kasa yace "hamdiya ko akwai abunda na miki ne kiyi hakuri, mukoma yadda muke da, wlh namiki alkawari bazan kara bata miki rai ba" nayi kif da ido naki yarda nace nikam ko zanyi aure bandashi, har asibiti saida raihan ya kwanta sau daya ban leka ba, yagama jinyarsa yakoma nikuwa muka koma second semester wannan karon d'aki muka kama mu uku, ko ince gida, don daki uku ne da falo daya kowanne da toilet sai kitchen da store, kiyi imagining kama 3 bedroom flat a abuja, mukayi furnishing kaman gidan amarya, don har italian bed ah.ilya yasamin a dakina, komi alhamdulilah alokacin rayuwa tana tafiya daidai, result kuwa plan din hanen yayi aiki gp na 4.36, nikaina nayi mamaki dana gayawa yaa umar da umma mutuwa ne basuyiba don farin ciki donhaka ne ma suka kara sakarmin mara da kyau, nikuwa rayuwa tafara tafiya daidai ceecee dama bayan hidiman maza tana taba shaye shaye, hanen kuwa les ne dama sanaan, tabi maza tabi mata, nidai constant partner dina daya ne alh.ilya, wani lokacin haka zaice wa matarsa yabar gari zuwa meeting yazo hotel muzauna muyi sati a daki, muna moran juna


DUK DAD'INKI DA MIJI 

episode 9


 (BASED ON A TRUE LIFE STORY) 

Kokuma yace suna meeting, yanada manyan yara anma haka nake juyashi, ko me nace inaso atake nake samu, ya bani mukullin mota naki karba saboda nasan gida bawanda zai yarda nakarba, saida hanen tabani shawara tace nakarba ina shiga skul dashi idan anyi hutu nanemi gu nakai ajiya, aikuwa haka nayi, don waya ma saida agida yakai da hannunsa umma tasan inda wayan yafito, nakarbi benz E350 yasa aka koyamin sannan naci gaba da tukina, yabamu ticket din zuwa dubai, mukaje mu uku muka huta, hanen da ceecee kowa tayi rayuwa, satinmu biyu muka dawo, nan da nan nima nayi kaurin suna a campus, kina shiga kikace triple H ansan mune, Hafsat, Hanifa, da Hamdiya, Aka ceecee, hanen, da hamdy, nayi haske nayi kyau don mai na sai wanda ya ajiye naira zai fansa, maza bina sukeyi kamar kaska, ana haka nazo nagane inada ciki, don bana amfani da protection,

 tunda dani kadai yake hulda, asibiti lafiyayaa mukaje aka zubar da cikin akamin wankin ciki sannan na dawo, hutawa na sati nayi naga bazan iya rashinsa ba dakaina naje office dinsa, ina shiga narufo kofan na nufi kan seat dinshi nafara cire masa suit din jikinsa ashe shima yana missing dina rashin lafiyata ne yasa yahakura, acikin office din muka biya bukatan juna, ganin banda niyyan sakeshi don gaskiya ni harija ce yasa yace naje gida najirashi, gidan daya kama mana nidashi zamuna huldan mu aciki, nanufi gidan can kuma saigashi ya iso shima, haka muka kwana muna abu daya, dama ni tun randa nashiga kungiya narasa dalili sama ko kasa nadena sallah inzanyi sai magrib wataran na safe idan natashi nayi wankan sallah, don wankan sallah kam yabi jikina kullum sainayi , Alh.ilya kuwa hada sallolin yakeyi inmuna tare bayayi saimun rabu,

Post a Comment

 
Top