0
 DUK DAD'INKI DA MIJI 




  DUK DAD'INKI DA MIJI 


 (BASED ON A TRUE LIFE STORY) 


Wata rana nafito wanka na ganta da takardu a gabanta nayi mamaki don gaskiya nakai sati uku bantaba jin sunje aji ba, department dinmu daya anma bantaba ganin su ba, hanen ta ce "Mass comm kikeyi ko?" Na gyada mata kai ina kokarin shafa mai ajikina ta tashi ta karaso kan gadona sannan tace "zanbaki materials dina, sannan idan kina bukatar taimako zanna taimaka miki" na amsa da toh, ta ajiyemin su nabi duk nayi mamaki saboda tests dinta daga 14/15,sai 15/15,haka assighnments duk tana ci, inason mutum mai ilmi, donhaka naji na dan rage tsanarta, tundaga lokacin takan kebe min lokacinta tana min bayanin abunda bangane ba, sannan ta gayamun yadda zanna amsa su tests dasauransu ceecee bata zama idan munayi ficewa takeyi abunta, ahaka hanen ta saya zuciyata muka shaku sosai, har yazama ina gwada mata bannason 
abunda takeyi, nan da nan tadena bin ceecee kullum suna cikin fada, tadawo saka atamfa da gyale, inzamuyi test bama bacci muyita karatu, tanada gaskiya da saukin kai tana kuma da amana, na yarda ba zata cuce niba, donhar gashin dokinta tadena sawa nayi mamakin ganin gashinta don tana dashi daidai gwargwado meyasa takesa na doki, duk tadena, hira ma yazama nakan rakata don naga wanda taje gunshi saboda 

inbaiyi min ba itama nan zatace baiyi mata ba, watanmu biyu ahaka anan muka shiga wata na uku nakanje weekends wataran tare muke zuwa, akwai ladabi da kissa tubarkallah don yayuna da umma na duk suna sonta, tadawo hanifan ta sai wanda yakasa barin bakinsu ne suke cewa hanen, raihan ma sun saba sosai dashi ya yarda da ita wataran har idan muka sami sabani ita take shiryamu, wataran na fito daga wanka ina shafa mai tace min "nikam hamdiya akwai wasu kawayenmu zakiga zasuzo ma suma suna halin danakeyi, inaso sudena kinga dole kishiga cikinmu idan kinaso sudena suma, Allah zai baki lada sosai" nayi shiru sannan nace idan sunzo sai muje, ran asabar bazan manta ba, muka shirya tsaf muka nufi maitama wani gida babba wanda a tarihin rayuwata bantaba zuwa irinshi ba, dukkanmu hijabin mu ne ajikinmu, muka shiga wani daki yanmata ne akalla sunkai ashirin babu mai shigan mutunci, kowacce riga da wando ko guntun skirt gashi a bude, yawancinsu suna da kyansu, kuma daga gani babu yaran talakawa idan naduba wayan hannunsu saikuma jikina yayi sanyi dana tuna cewa tabbas zai iya yiwuwa aikin samari ne


DUK DAD'INKI DA MIJI 


 (BASED ON A TRUE LIFE STORY) 


Na nemi kujera na zauna jikina yana bari, can saiga wata ta shigo dogon wando ajikinta fara tas saidai daga gani na kanti ne, gashinta har gadon baya shima na kanti tarufe ido da glass suka zazzauna suma, suna tadin yaushe rabo, hanen tamike ta nufi shugaban wato wacce tashigo ta mata radi a kunne sannan takoma ta zauna, tacire hijabin jikinta sannan tabar daga zallan ves sai 3 quarter wando, baki bude nace hanan mekikeyi haka, bata kulani ba, na mike da zummar na bar d'akin sai dai a rufe gam alamun anrufe, juyowata naga dukkansu suna kallona, shugaban tasu ta matso kusa dani sannan tace "sannunki da zuwa , sunana aisha anma anfi sanina da shaabi, kuma ni ce shugabar nan kungiyar mata ne zallah ki kwantar da hankalinki" anan hankalina yayi mummunan tashi ta mikawa hanen wani takarda da biro tare da cemata "ki tabbata tacika" kowaccensu mikewa tayi takama yar uwa, innalilahi wainna ilaihi rajiun, kayan jikinsu dama ba abun Arziki bane, kowacce takama yaruwa suka shiga alfasha, wanda ubangiji Allah ya haramce mu dashi, wanda ya hallaka mutane saboda shi,suna sumbatar juna, wata ta bude kofa sannan ta shigo da wasu abu, zare idon dazanyi wasu abun wasa ne, don roba ne, anma da dayansu ta dauka takunna, anan nagane menene,



 halittar abun irin na da namiji, idan sun kunna sai suna sawa junansu hawaye ne yafara bin idona domin na shiga wani hali, hanen ne tajawo ni muka shiga wani daki, na hau dukanta inacewa ashe ke bakida hankali nayi dana sanin haduwa dake da irinki, ta rukoni gam idonta yayi ja, yajuya kammaninta yacanja sannan tace "karki kuskura ki kara daga min hankali, nayi kiwonki nayi hakuri, sonki nakeyi shiyasa nabi dake yadda kikeso, ayau kitaimaka kibani jikinki koda na mintuna ne" wani harara dana saka mata, inacewa Allah ,ya sauwaka, ta tsugunna tana lallabina anma kaman dutse haka na mayar da ita, wayata ma kwacewa tayi kar nayi wani motsi, can ta jawoni tajefa kan gado sannan tafice, can tashigo da ruwa a gora, ta bude tasha sannan tace "zaki sha ne? "Bazan sha ba" 

Tayi murmushi sannan ta sha takoma tazauna, ganin ruwa ne kuma inajin kishi yasa nadiba nima nasha, nan tamike ta zo kaina, tafara ciremin kaya ta sumbaceni, na gagara hanata domin duk jikina yayi nauyi kaman anmin duka, har zata hau kaina ta koma tadauko wani takarda tabani sannan tamiko biro tareda cewa incika, haka daya bayan daya nacika na mika mata, alokacin wani mummunan shaawanta nafara ji, bansan ya akayi ba, nadai biye mata, nayi abunda bantaba yiba, innalilahi wainna ilaihi rajiun, tun karfe biyu muke abu daya sai bayan magrib muka gama, alokacin nafara dawowa hayyacina, anma har lokacin shaawan bai sakeni ba haka zalika itama, anan ta gwadamin cewa ita tana sona, nakuma yarda mata, karfe takwas namike hankali tashe tare da cewa zantafi gida, ga mamakina banmata matsifa ba kuma banji tsanarta ba, tacemin natafi da takardan hannuna anyi phorocopyn sunrike original, na dauka ina karantawa sai da hawaye yazubomin, 

Benaxir takardan shiga kungiya na cika, na shiga kungiyarsu na yan luwadi, na shiga a number ashirin da bakwai, da farko dokan kungiyan shine bazan fita ba saboda kungiya na son sirri, randa nace zanfita rannan zan mutu, don zasu kasheni, na biyu ba da mata kadai suke hulda ba, suna hulda da manya manyan mutane, kuma agunsu suke samun kudi, akwai matan manyan mutane ma, duk ana harka dasu, sannan duk wata akwai allowance na dubu dari biyar, dana dubo sunan sauran dukkansu musulmai ne, kuma yayan manya, don ni saidaga baya nasan .cewa dakyar aka bar hanen takaini, don tace inbasu daukenba zata fita, kuma tana daga cikin masu kawo musu kudi, meeting kowani wata ne, agun nazauna naci kuka nafito zantafi naga har lokacin basu sake juna ba kuma kofa a rufe, agun nazauna na daga hannuna sama na kwala ihu wayyoni Hamdiya!!!

Post a Comment

 
Top